Akalla mutum 177 — mata 84, maza 82, da wasu 11 da ba a iya tantance jinsinsu nan take ba — suka mutu a hatsarin, a cewar ...
An zargi dakarun tsaron kasar wadda ke yankin gabashin Afirka da kamawa da tsare mutane da dama ba bisa ka'ida ba, tun bayan ...
Manjo Janar Edward Buba, yace wata fashewa ce ta daban ta haddasa mace-macen da jikkatar amma ba dalilin hare-haren kai tsaye ...
Jami’i mai kula da cibiyar yada labaran, aikin wanzar da zaman lafiyar na fansan yamman, Laftanar Kanar Abubakar Abdullahi, ...
Waiwayen wasu daga cikin muhimman rahotannin da muka gabatar a cikin wannan shekarar mai karewa, kamar rahoton wani injiniya ...
Da ya ke tabbatar da ranar 23 ga watan Fabrairu a matsayin ranar zabe, Steinmeier ya jaddada bukatar samun “kwanciyar ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa babu kuskure a harin jirgin saman da sojoji suka kaiwa ...
Tsohon mataimakin shugaban kasar na mamakin yadda aka kasa daukar darasi daga harin jiragen saman da aka taba kaiwa kauyen ...
Tarzomar da ta tashi a kurkukun Maputo, babban birnin Mozambique ta hallaka mutane 33 tare da jikkata wasu 15, kamar yadda ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...