Brentford za ta karɓi bakuncin Arsenal a ƙwantan Premier League da za su kara ranar Laraba a filin Gtech Community.